Headlines

Saudiyya ta ƙaddamar da tallafin wata-wata ga Falasɗinawa

Saudiyya ta ƙaddamar da tallafin wata-wata ga Falasɗinawa

Masarautar Saudiyya ta kuma jaddada aniyarta ta tallafa wa al’ummar Falasɗinawa ta kowace fuska ...

Matashi ɗan Jihar Yobe na gab da ƙwace kambin Gwarzon Ɗaukar Hoto na Duniya

Matashi ɗan Jihar Yobe na gab da ƙwace kambin Gwarzon Ɗaukar Hoto na Duniya

Ya ba wa mai riƙe da kambun Guinness tazarar hotuna 496 a cikin minti ɗaya ...

Harin bom ya jawo ce-ce-ku-ce tsakanin sojoji da al’ummar Kaduna

Harin bom ya jawo ce-ce-ku-ce tsakanin sojoji da al’ummar Kaduna

Al’umma sun ce harin bom ya kashe mutane 23 a masallaci, amma sojoji sun ce cibiyar ’yan ta’adda suka kai wa harin kai-tsaye ...

NAJERIYA A YAU: Rawar Da Fassara Ke Takawa Wajen Haɓaka Harshen Hausa

NAJERIYA A YAU: Rawar Da Fassara Ke Takawa Wajen Haɓaka Harshen Hausa

Tattaunawa kan irin gudunmawar da fassara ke bayarwa wajen haɓaka harshen Hausa. ...

Gwamnati ta bai NLC da NANS kyautar motoci 64 masu amfani da gas

Gwamnati ta bai NLC da NANS kyautar motoci 64 masu amfani da gas

Gwamnatin ta ce za ta faɗaɗa shirin samar da motoci masu amfani da iskar gas don sauƙaƙa sufuri a Najeriya. ...