Headlines

Saura kiris jiragen Emirates su dawo aiki a Najeriya —Keyamo

Saura kiris jiragen Emirates su dawo aiki a Najeriya —Keyamo

Kamfanin jirgin ya dakatar da jigilarda a Najeriya sakamakon bashin kudade da yake bi. ...

Hukuncin Zaben Kano: Masu shirin zanga-zanga su shiga taitayinsu —’Yan sanda

Hukuncin Zaben Kano: Masu shirin zanga-zanga su shiga taitayinsu —’Yan sanda

’Yan Sanda sun ce ba za su raga wa masu shirin zanga-zanga kan hukuncin kotun daukaka kara kan zaben gwamnan Kano ba ...

An sace mahaifin mataimakin shugaban karamar hukuma a Abuja

An sace mahaifin mataimakin shugaban karamar hukuma a Abuja

‘Yan bindigar na neman miliyan 30 a matsayin kudin fansa daga iyalan wadanda suka sace. ...

Satar mutane ta sa manoma tserewa su bar gonakinsu a Taraba

Satar mutane ta sa manoma tserewa su bar gonakinsu a Taraba

Manoma suna kaurace wa gidajensu da gonakinsu saboda matsalar masu garkuwa da mutane a kananan hukumomin Ardo-Kola da Bali a Jihar Taraba ...

Mutum 4 sun mutu a hatsarin mota a Kano

Mutum 4 sun mutu a hatsarin mota a Kano

Hatsarin ya faru ne yayin da wani mai babur dauke da mutum uku ya yi kokarin wuce wata mota ...