Headlines

Matsalar tsaro ta ragu sosai a mulkin Tinubu – Ribadu

Matsalar tsaro ta ragu sosai a mulkin Tinubu – Ribadu

Ya ce amma duk da haka, Tinubu bai cika surutu da yawa a kai ba ...

Kotu ta soke zaben Gwamnan Zamfara, ta bayyana shi a matsayin ‘inconclusive’

Kotu ta soke zaben Gwamnan Zamfara, ta bayyana shi a matsayin ‘inconclusive’

Kotun ta ce za a sake zabe a wasu ƙananan hukumomi 3 ...

An ‘harbi’ masu zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa a Kaduna

An ‘harbi’ masu zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa a Kaduna

Ana dai fargabar mutum 2 sun rasu sakamakon harbin na ’yan sanda ...

Matsalar tsaro: An ƙone uwa da jaririyarta ƙurmus a Sakkwato

Matsalar tsaro: An ƙone uwa da jaririyarta ƙurmus a Sakkwato

Ta kone ne bayan ’yan bindiga sun bude wa motar da take ciki wuta ...

Gobe kotun daukaka kara za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan Kano

Gobe kotun daukaka kara za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan Kano

Kotun Ɗaukaka Kara ta Tarayya da ke zamanta a Abuja ta sanar cewa gobe za ta yanke hukunci kan zaben Gwamnan Kano tsakanin Gawuna da Abba Gida-gida ...