Headlines

Abun Fashewa: Gwamnati ta gargaɗi masu haƙar ma’adanai a Zamfara

Abun Fashewa: Gwamnati ta gargaɗi masu haƙar ma’adanai a Zamfara

Ya ce gwamnati za ta binciki yadda ake amfani da abubuwan domin kaucewa ta’azzara tsaro a jihar. ...

’Yan bindiga sun sace masu ibada 6 a coci a Ondo

’Yan bindiga sun sace masu ibada 6 a coci a Ondo

‘Yan bindigar sun sace mutanen yayin da suke tsaka da ibada a cocin. ...

An ɗage shari’ar El-Rufai da DSS zuwa watan Afrilu

An ɗage shari’ar El-Rufai da DSS zuwa watan Afrilu

El-Rufai na tsare tun ranar 16 ga Fabrairu, bayan ya kai kansa hedikwatar EFCC domin amsa gayyatar da ta yi masa. ...

Ana cece-kuce kan yunƙurin Amurka na haramta Shari’ar Musulunci a Najeriya

Ana cece-kuce kan yunƙurin Amurka na haramta Shari’ar Musulunci a Najeriya

Har yanzu Amurka ba ta fahimci lamarin ba domin kuwa tana kallon matsalar tsaron Najeriya da ido ɗaya. ...

DSS ta kama mutum na 6 da ake zargi da kitsa harin Owo

DSS ta kama mutum na 6 da ake zargi da kitsa harin Owo

Mutumin ya amince yana da hannu a harin da aka kai a shingen sojoji na Zuma Rock kusa da Suleja. ...