Headlines

Yawaitar fyaɗe ga ƙananan yara a Arewa

Yawaitar fyaɗe ga ƙananan yara a Arewa

Fyaɗe kullum ƙara yawa yake yi don a yanzu aƙalla mukan karɓi koke har guda 20 a rana. ...

Abba ya bai wa iyalan ’yan sandan da suka rasu kyautar N5.2m

Abba ya bai wa iyalan ’yan sandan da suka rasu kyautar N5.2m

Gwamnan ya yi addu’ar samun rahama ga waɗanda suka rasu, tare da fatan sauki sauƙi ga waɗanda suka jikkata. ...

Likitoci za su shiga yajin aiki kan rashin isassun ma’aikata a Kano

Likitoci za su shiga yajin aiki kan rashin isassun ma’aikata a Kano

Ƙididdigar ƙungiyar ta nuna yadda kowane likita yake duba marasa lafiya 33,000 a jihar. ...

Abacha: Hatsabibin ɗan Boko Haram ya miƙa wuya ga sojoji

Abacha: Hatsabibin ɗan Boko Haram ya miƙa wuya ga sojoji

Abacha ya miƙa wuya biyo bayan ruwan wuta da sojoji ke musu. ...

Chelsea ta doke Brighton, Palmer ya kafa sabon tarihi 

Chelsea ta doke Brighton, Palmer ya kafa sabon tarihi 

Palmer ya kafa sabon tarihin zama ɗan wasa na farko a gasar Firimiyar Ingila da ya taɓa jefa ƙwallo huɗu a raga kafin hutun rabin lokaci. ...