Headlines

Farashin kayan abinci ya ƙara tashi a Taraba

Farashin kayan abinci ya ƙara tashi a Taraba

Farashin ya sake tashi duk da yawan amfanin gona da manoma suka samu a jihar. ...

Abba ya ƙaddamar da yaƙi da cutar shan-inna a Kano

Abba ya ƙaddamar da yaƙi da cutar shan-inna a Kano

Gwamnan ya buƙaci jama’ar da su mayar da hankali wajen yi wa yaransu rigakafin cutar. ...

HOTUNA: Yadda Kano ta yi cikar ƙwari yayin ziyarar Ganduje

HOTUNA: Yadda Kano ta yi cikar ƙwari yayin ziyarar Ganduje

Ganduje ya kai ziyarar ne domin jajanta wa waɗanda hatsarin mota ya rutsa da su a jihar. ...

EFCC ta kai samame Jami’ar Dan Fodio, ta yi awon gaba da ɗalibai

EFCC ta kai samame Jami’ar Dan Fodio, ta yi awon gaba da ɗalibai

Ya zuwa yanzu dai ba a san takamaiman dalilin kai samamen ba. ...

Da Jonathan ya so da shi ne zai lashe zaben 2015 — Dakta Bello Halliru

Da Jonathan ya so da shi ne zai lashe zaben 2015 — Dakta Bello Halliru

Malamin ya ce a wancan lokaci Jonathan yana da karfin ikon da zai iya murde zaben 2015. ...