Headlines

Tanade-tanade 4 da Gwamnatin Kano ta yi wa ’yan TikTok — Hisbah

Tanade-tanade 4 da Gwamnatin Kano ta yi wa ’yan TikTok — Hisbah

Mu dama Hisbah aikinmu shi ne umarni da aikin alheri da kuma hani da mummuna. ...

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 160 a Borno da Yobe

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 160 a Borno da Yobe

Makama ya bayyana cewa an kashe mutane kusan 16 a kauyen Ngurokaya da ke Geidam. ...

Matashiya ta ƙirƙiri manhajar fassara kukan yara

Matashiya ta ƙirƙiri manhajar fassara kukan yara

Khatib Layali ita ce ta kirkiri wannan manhaja ta kuma sa mata suna ‘Kulawar uwa’ ko ‘Mother care’ da Turanci. ...

An tsinci gawar mai gadi rataye jikin lilo a wata Firamare a Gombe

An tsinci gawar mai gadi rataye jikin lilo a wata Firamare a Gombe

Haka aka wayi gari da ganin gawar tasa ba tare da sanin dalilin rataye kansa ba. Ya rasu ya bar mata da ’ya’ya. ...

Gaza: Isra’ila ta kashe Falasdinawa 10,000 a wata guda

Gaza: Isra’ila ta kashe Falasdinawa 10,000 a wata guda

Isra’ila ta kashe Faladinawa sama da 10,000, ta raba kimanin miliyan biyu da muhallansu cikin wata guda a Zirin Gaza ...