Headlines

An kama tsohon shugaban mulkin sojan Guinea da ya tsere daga gidan yari

An kama tsohon shugaban mulkin sojan Guinea da ya tsere daga gidan yari

Sojoji sun sake kama tsohon shugaban gwamnatin sojin Guinea, Moussa Dadis Camara, bayan ya tsere daga gidan yari ...

Sojoji sun kama masu kera haramtattun makamai a Filato

Sojoji sun kama masu kera haramtattun makamai a Filato

An kama makamai iri-iri da kuma masu kera su da yin safarar su a haramtacciyar masan’antar ...

Masarautar Adamawa ta tube Hakimin Ribadu

Masarautar Adamawa ta tube Hakimin Ribadu

Majalisar Masarautar Adamawa ta tube rawanin Hakimin Ribadu da ke Karamar Hukumar Fufore da ke jihar, Alhaji Gidado Abubakar ...

Ayyuka 10 da Abba Gida-Gida ya yi bayan hukuncin kotu

Ayyuka 10 da Abba Gida-Gida ya yi bayan hukuncin kotu

Tuni muka umarci lauyoyinmu su gagaguta daukaka kara domin dawo da hakkin al’umma. ...

Sarakunan Arewa mazauna Kudu sun yi watsi da batun dakatar da Sarkin Sasa

Sarakunan Arewa mazauna Kudu sun yi watsi da batun dakatar da Sarkin Sasa

Mun amince Ali Dahiru Zungeru ne Sarkin Hausawan kasar Ibadan, babu wanda yake jayayya da wannan matsayi. ...