Sojoji da DSS sun dakile yunkurin ‘Boko Haram’ na kai hari a Kano
Sojojin sun ce ’yan ta’addan na shirin kai wani kazamin hari ne a Kano ...
Sojojin sun ce ’yan ta’addan na shirin kai wani kazamin hari ne a Kano ...
Hukumar Kula da Ingancin Kaya ta Kasa (SON) ta gargadi masana’antu da su guji yin kaya marasa inganci don tabbatar da lafiyar al’umma da d ...
Zakir Naik ya sadaukar da Naira miliyan 383 domin agaza wa Falasdinawa a Zirin Gaza, ya kuma jinjina wa kungiyar Hamasa kan fafutikar ’yacin Falasdinu ...
Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ali Zungeru ya sanar dakatar da Sarkin Sasa, Alhaji Haruna Maiyasin bisa zargin rashin biyayya. ...
Kotu ta tsare tsohon Manajan-Daraktan Hukumar Kayayyakin Noma ta Jihar Kano (KASCO), Bala Muhammad Inuwa kan zargin satar Naira biliyan 3.2 ...