’Yan ta’adda sun sace mutane a Fadar Sarki a Kwara
Maharan sun kona fadar sarkin sannan suka kai hari a ofishin ’yan sanda, washegarin da aka kashe masu ibadar dare uku tare da yin garkuwa da wasu 15 ...
Maharan sun kona fadar sarkin sannan suka kai hari a ofishin ’yan sanda, washegarin da aka kashe masu ibadar dare uku tare da yin garkuwa da wasu 15 ...
A ranar Laraba da misalin karfe 12:18 na rana agogon Makkah, rana za ta kasance a saitin saman dakin Ka’aba, alkiblar al’ummar Musulumi a ...
Marigayiyar ta kira ’yan gidan cewa ga ta nan dawowa ta dauki cajar wayarta, daga nan ba su kara jin duriyarta ba har washegari ...
Raguna sun yi tsadar da ba su taba yi ba a Sakkwato a yayin da farashin dabbobi ya karu da kashi 70 a Bauchi ...
Aikin Hajjin bana yana gudana na a yayin da ake fama da tsananin zafin rana, inda hukukumomi ke shawartar alhazai da su kula da lafiyarsu, ta hanyar g ...