Headlines

Gobara ta yi ta’adi a Kasuwar Fika da ke Yobe

Gobara ta yi ta’adi a Kasuwar Fika da ke Yobe

Yawaitar afkuwar gobara abin firgici ne, kuma wannan yana nuna buƙatar ɗaukar matakan kariya cikin gaggawa. ...

El-Rufa’i ya maka ICPC a Kotu

El-Rufa’i ya maka ICPC a Kotu

A ranar 16 ga watan Fabarairu ne El-Rufai ya kai kansa ofishin EFCC domin amsa gayyatar da hukumar yi masa, amma aka tsare shi. ...

Real Mallorca ta sallami kocinta Arrasate

Real Mallorca ta sallami kocinta Arrasate

Mallorca na matsayi na 18 a teburin La Liga, bayan da ta sha kashi da ci 2-0 a hannun Celta Vigo a ranar Lahadi. ...

Ana ci gaba da yi wa DSS matsin lambar sakin Walida

Ana ci gaba da yi wa DSS matsin lambar sakin Walida

Walida ta ɓace tun a 2023, lokacin da take ‘yar shekara 16, amma a watan Disambar 2025 aka samu labarin cewa tana hannun wani jami’in DSS. ...

NAJERIYA A YAU: Shin Da Gaske An Fara Samun Ɓaraka Tsakanin Atiku Da Peter Obi A ADC?

NAJERIYA A YAU: Shin Da Gaske An Fara Samun Ɓaraka Tsakanin Atiku Da Peter Obi A ADC?

Jita-jita na yaduwa na samun baraka tsakanin tsagen magoya bayan Atiku Abubakar da na Peter Obi a hadakar Jam’iyyar ADC. Ko yaya gaskiyar lamari ...