Headlines

Gwamnatin Yobe za ta kashe N398m a shirin ciyar da masu azumi da tafsirin Ramadan

Gwamnatin Yobe za ta kashe N398m a shirin ciyar da masu azumi da tafsirin Ramadan

Shirin zai gudana a ƙarƙashin Ma’aikatar Harkokin Addini domin tallafa wa al’umma, a cikin watan Ramadan mai alfarma. ...

’Yan bindiga sun sanya wa mazauna ƙauyen Kebbi harajin N100m ko su ɗanɗana kuɗarsu

’Yan bindiga sun sanya wa mazauna ƙauyen Kebbi harajin N100m ko su ɗanɗana kuɗarsu

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bayar da umarnin tura ƙarin jami’an tsaro zuwa yankunan da abin ya shafa. ...

Jakadan Amurka na shan caccaka kan halasta wa Isra’ila mamaye Gabas ta Tsakiya

Jakadan Amurka na shan caccaka kan halasta wa Isra’ila mamaye Gabas ta Tsakiya

Masar ta jaddada cewa “Isra’ila ba ta da ikon mallakar ƙasashen Falasɗinu da aka mamaye ko wata ƙasar Larabawa. ...

Barcelona ta karɓe ragamar teburin La Liga daga hannun Madrid

Barcelona ta karɓe ragamar teburin La Liga daga hannun Madrid

Real Madrid ta yi tuntuɓe a wasan mako na 25, inda ta sha kashi da ci 2-1 a hannun Osasuna ranar Asabar. ...

Abubuwan da ya kamata a sani game da azumin watan Ramadan

Abubuwan da ya kamata a sani game da azumin watan Ramadan

Wajibi ne akan Musulmi da Musulma baligai masu hankali kuma da lafiya da za su iya yin Azumi su yi. ...