Headlines

Kwalara ta kashe mutane tara ta kwantar 132 a Yobe

Kwalara ta kashe mutane tara ta kwantar 132 a Yobe

An gano akalla mutane 132 da ke ɗauke da cutar kwalara a Jihar Yobe a halin yanzu  ...

Yara 50m ke gararamba a titunan Najeriya —Gwamnati

Yara 50m ke gararamba a titunan Najeriya —Gwamnati

Aƙalla almajirai miliyan 30 da yara marasa zuwa makaranta miliyan 20 ne suke gararamba a tituna a faɗin Najeriya ...

Mutum 182 sun mutu a hatsarin kwalekwale a Neja a shekaru uku —Bago

Mutum 182 sun mutu a hatsarin kwalekwale a Neja a shekaru uku —Bago

Gwamna Bago ya yi kira da a tsaurara dokar sufurin ruwa domin kare rayuka da dukiyoyi ...

NNPP na shirin amfani da kuɗaɗen ƙananan hukumomi a zaɓen Kano —APC

NNPP na shirin amfani da kuɗaɗen ƙananan hukumomi a zaɓen Kano —APC

Abdullahi Abbas ya zargi gwamnatin jihar da neman amfani da kuɗaɗen ƙananan hukumomin wajen ɗaukar nauyin wasu ’yan takarar NNPP a zaɓen ...

Matar Gwamnan Akwa Ibom ta rasu

Matar Gwamnan Akwa Ibom ta rasu

Fasto Patience Umo Eno ta rasu a asibiti a sakamakon rashin lafiya ...