Headlines

Floyd Mayweather zai dawo damben ƙwararru

Floyd Mayweather zai dawo damben ƙwararru

Mayweather, wanda ake wa laƙabi da “Money”, wato “kuɗi” ya taɓa zama mai nishaɗantarwa mafi samun kuɗi a duniya a 2015. ...

Tsohon Shugaban Asibitin Koyarwa na Katsina Bello Sulaiman ya rasu

Tsohon Shugaban Asibitin Koyarwa na Katsina Bello Sulaiman ya rasu

Sanata Kaita ya ce sha’awar marigayin wajen inganta harkokin lafiya a Katsina ta shahara matuƙa. ...

An gano kabarin da ya haura shekara 1,000 cike da zinare a Panama

An gano kabarin da ya haura shekara 1,000 cike da zinare a Panama

Wurin binciken tarihi na da alaƙa da al’ummomin da suka rayu a tsakiyar lardunan Panama tsakanin ƙarni na 8 zuwa na 11. ...

Pakistan ta ƙaddamar munanan hare-hare kan Afghanistan

Pakistan ta ƙaddamar munanan hare-hare kan Afghanistan

Tun bayan da Taliban suka sake karɓar iko da Afghanistan a 2021, alaƙar ƙasashen biyu ta ƙara tsami. ...

Wata cuta ta kashe gomman damisoshi a Thailand

Wata cuta ta kashe gomman damisoshi a Thailand

Idan damisa ta kamu da rashin lafiya, ba kasafai ake gano hakan da wuri ba kamar yadda ake gani a karnuka ko kuliyoyi. ...