Headlines

Amurka ta goyi bayan Isra’ila kan harin da ya kashe mutum 500 a asibitin Gaza

Amurka ta goyi bayan Isra’ila kan harin da ya kashe mutum 500 a asibitin Gaza

Shugaban Amurka, Joe Biden ya bayyana goyon bayansa ga matsayar Isra’ila kan harin bom da ya kashe Falasdinawa kimanin 500 a wani asibiti a Ziri ...

Jiragen soji sun kashe ’yan ta’adda sama da 100 a Borno

Jiragen soji sun kashe ’yan ta’adda sama da 100 a Borno

Jiragen sojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ’yan ta’addan kungiyar ISWAP fiye da 100 a yankin marte da ke Jihar Borno ...

Abin da taron gaggawan kasashen Musulmi zai tattauna kan harin Isra’ila a Gaza

Abin da taron gaggawan kasashen Musulmi zai tattauna kan harin Isra’ila a Gaza

OIC za ta tattauwa washegarin da Isra’ila ta kashe Falasdinawa 500 a asibiti a Gaza, ...

An kashe ’yar dan Majalisar Borno a gidan mijinta

An kashe ’yar dan Majalisar Borno a gidan mijinta

Wasu da ba a san ko su wane ne ba sun yi wa ’yar dan majalisar dokokin Jihar Borno mai wakiltar Ngala, Bukar Abacha, kisan gilla a gidan mijinta. Amin ...

Shan maganin karfin maza ya maida magidanci abin kallo a gari

Shan maganin karfin maza ya maida magidanci abin kallo a gari

Saura kiris a yi masa tiyatar kashe mazakutarsa bayan ta ki kwantawa na tsawon kwanaki ...