Headlines

Zulum ya sa a rushe gidajen karuwai a kwace filayensu

Zulum ya sa a rushe gidajen karuwai a kwace filayensu

Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya ba da umarnin rushe gidajen karuwai da matattarar bata-gari da ke unguwar Bayan Quarter, a garin Maiduguri cikin awa ...

Saura kwana 4 a rasa abinci a Gaza —MDD

Saura kwana 4 a rasa abinci a Gaza —MDD

Ofishin Shirin Abinci ta Duniya (WFP) ya ce abincin da ya rage shaguna da sauran wurare a Zirin Gaza bai wuci na amfanin kwanaki hudu zuwa biyar ba ...

‘Dalilin da na ƙona minija da man gyada’

‘Dalilin da na ƙona minija da man gyada’

Favour Nweke, matar da ta kona mijinta da tafasasshen man gyada a yayin da yake tsaka ta ce ta yi masa danyen aikin ne saboda rashin gaskiyarsa a zama ...

Majalisar zartaswa ta amince a cika wa ’yan kwadago alkawura

Majalisar zartaswa ta amince a cika wa ’yan kwadago alkawura

Majalisar zartaswa ta amince a koma amfani da kankare wajen gina tituna a Najeriya ...

Yadda Barace-baracen Ƙananan Yara Ke Karuwa A Najeriya

Yadda Barace-baracen Ƙananan Yara Ke Karuwa A Najeriya

Dalilan karuwar barace-barace tsakanin kananan yara a sasssan Najeriya ...