Headlines

Balaraben Qatar ya janye tayin sayen Manchester United

Balaraben Qatar ya janye tayin sayen Manchester United

United tana mataki na 10 a teburin Premier League da maki 12. ...

Gwamnati ta bai wa Direbobin Danfo wa’adin daina kasuwanci a kan gadojin Legas

Gwamnati ta bai wa Direbobin Danfo wa’adin daina kasuwanci a kan gadojin Legas

Gwamnatin ta ce Direbobin Danfo na janyo cikas ga zirga-zirgar ababen hawa a kan gadoji. ...

Kasashen Larabawa sun bukaci sojojin Isra’ila su fice daga Gaza

Kasashen Larabawa sun bukaci sojojin Isra’ila su fice daga Gaza

Kungiyar Kasashen Larabawa ta bukaci Isra’ila da ta takatar da kisan gillar da take wa Falasdinawa a yankin Zirin Gaza. ...

Ana zargin matar aure da satar mazakuta a Abuja

Ana zargin matar aure da satar mazakuta a Abuja

Saura kiris a yi wa wata matar aure kisan gilla kan zargin ta da sace mazakutar wani mutum a Abuja. ...

Rikicin Gaza: Ba’amurke ya kashe yaro Bafalasdine dan shekara 6

Rikicin Gaza: Ba’amurke ya kashe yaro Bafalasdine dan shekara 6

Ba’amurken ya soka wa karamin yaron wuka sau 26, ya yi wa mahafiyar mummunan raunuka, saboda rikicin Falasdinawa da Isra’ila ...