Headlines

An kashe manan ’yan bindiga Sani Black da Kachalla Makore a Zamfara

An kashe manan ’yan bindiga Sani Black da Kachalla Makore a Zamfara

An kashe ƙasurguman ’yan bindigar ne makonni bayan kashe Halilu Sububu a Jihar Zamfara. ...

EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙalar fiye da N100bn kan Yahaya Bello

EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙalar fiye da N100bn kan Yahaya Bello

Lamarin dai na zuwa ne daidai lokacin da tsohon gwamnan ya ke ’yar wasan ɓuya da mahukunta EFCC. ...

HOTUNA: Yadda ambaliya ta mamaye yankuna 82 da makarantu 90 a Neja

HOTUNA: Yadda ambaliya ta mamaye yankuna 82 da makarantu 90 a Neja

Ambaliya ta mamaye yankuna 82 da makarantu 90 da asibitoci a Karamar Hukumar Mokwa da ke Jihar Neja ...

Kotu ta kori bukatar APC na hana zaben kananan hukumomin Kano

Kotu ta kori bukatar APC na hana zaben kananan hukumomin Kano

Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da bukatar Jam’iyyar APC na hana gudanar da zaben kanann hukumomin Jihar Kano. ...

Gwamnatin Kano ta karbo bashin N177.4bn daga Faransa domin aikin ruwan sha

Gwamnatin Kano ta karbo bashin N177.4bn daga Faransa domin aikin ruwan sha

Za a gina sabuwar ma’ajiyar ruwa mai daukar lita miliyan 250 a kowace rana a Tamburawa ...