Headlines

Shugabannin Arewa su tattauna matsalar tsaro da shigowar sojin Amurka — Farfesa Mansur

Shugabannin Arewa su tattauna matsalar tsaro da shigowar sojin Amurka — Farfesa Mansur

Farfesan ya ce lokaci ya yi da shugabannin yankin za su zauna domin neman mafita. ...

Ramadan: Gwamnan Yobe ya bai wa ma’aikata tallafin kayan abinci

Ramadan: Gwamnan Yobe ya bai wa ma’aikata tallafin kayan abinci

Ma’aikatan sun nuna jin daɗinsu game da samun tallafin. ...

Rashin sanya lokacin da ya dace ne ya haddasa ƙarancin masu zaɓe a Kano — REC

Rashin sanya lokacin da ya dace ne ya haddasa ƙarancin masu zaɓe a Kano — REC

Kwamishinan ya ɗora alhakin lokacin da aka zaɓa domin gudanar da zaɓen a matsayin dalilin rashin fitowar masu kaɗa ƙuri’a. ...

Yadda miji ya yi wa matarsa yankan rago 

Yadda miji ya yi wa matarsa yankan rago 

Shi da matarsa sun yi cacar baki, shi kuma da ransa ya ɓaci, ya buga mata wuƙa a maƙogwaro ta ce ga garinku nan ...

Tankar mai ta afka cikin shago ana taka da cinikayya

Tankar mai ta afka cikin shago ana taka da cinikayya

Wata tankar mai ɗauke da lita 33,000 na man fetur ta afkawa wani shagon gefen hanya, inda mutum ɗaya ya rasa ransa, hudu kuma suka jikkata. ...