Headlines

Nijar ta kori Wakilin Majalisar Dinkin Duniya

Nijar ta kori Wakilin Majalisar Dinkin Duniya

Gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta ba wa Wakilin Majalisar Dinkin Duniya wa’adin awa 72 ya fice daga kasar. ...

Rikicin Gaza: Amurka ta yi wa Iran gargadi kan Isra’ila

Rikicin Gaza: Amurka ta yi wa Iran gargadi kan Isra’ila

Biden ya ce Amurka za ta kara taimaka wa Isra’ila makamai, ta kuma tura jirgin sojinta mafi girma ga Isra’ila. ...

’Yan bindiga sun kashe dagaci sun sace jama’arsa a Neja

’Yan bindiga sun kashe dagaci sun sace jama’arsa a Neja

’Yan bindiga sun harbe wani dagaci har lahira sannan suka yi awon gaba da jama’a da dabbobi a yankinsa a Jihar Neja. ...

Dan Majalisar Wakilai daga Sakkwato ya rasu

Dan Majalisar Wakilai daga Sakkwato ya rasu

Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Isa-Sabon Birni daga Jihar Sakkwato, Abdulkadir Jelani Danbuga ya rasu. ...

An kama shi kan yunƙurin fyaɗe ga ’yar shekara 85

An kama shi kan yunƙurin fyaɗe ga ’yar shekara 85

Makwabta sun cafke wani wanda ya yi yunkurin yin fyade ga wata tsohuwa ’yar shekara 85 ...