Headlines

Auren zawarawa: Ranar Juma’a za a shafa Fatiha

Auren zawarawa: Ranar Juma’a za a shafa Fatiha

Ranar Juma’ar wannan mako za a shafa fatihar auren gatan mutum 1,800 da gwamantin Jihar Kano ta dauki nauyi ...

Kudin kilon gas din girki ya kai N1,200

Kudin kilon gas din girki ya kai N1,200

Dillalai na hasashen farashin kilo 12.5 zai kai N18,000 idan ba a dauki matakan da suka dace ba ...

An sako jagoran kafa kasar Yarabawa zalla Sunday Igboho

An sako jagoran kafa kasar Yarabawa zalla Sunday Igboho

Jamhuriyar Benin ta sako jagoran hare-haren da aka kai wa Fulani da kuma neman ballewa daga Najeriya don kafa kasar Yarabawa zalla, Sunday Igboho ...

An kama mayakan ISIS da makamai Abuja

An kama mayakan ISIS da makamai Abuja

An kama mutum uku da ake zargin ’yan kungiyar ISIS ne tare da makamansu a yankin Birnin Tarayya ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Maganin Ciwon Damuwa

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Maganin Ciwon Damuwa

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi batun ciwon damuwa, albarkacin Ranar Kula da Lafiyar Kwakwalwa ta Duniya. ...