Headlines

Jami’ar Al-Azhar ta goyi bayan Hamas kan yaƙi da Isra’ila

Jami’ar Al-Azhar ta goyi bayan Hamas kan yaƙi da Isra’ila

Jami’ar Al-Azhar da ke Masar ta bayyana goyon bayanta ga kungiyar Hamas da ke ƙazamin faɗa da Isra’ila a yankin Zirin Gaza. ...

An cafke jami’in gidan yari kan zargin luwadi da ƙaramin yaro a Gombe

An cafke jami’in gidan yari kan zargin luwadi da ƙaramin yaro a Gombe

An tsare wani hafsan hukumar gidajen gyaran hali kan zargin sa da yin luwadi da wani karamin Yaro a Jihar Gombe ...

Gwamnan Kano ya ba marasa lafiya kyautar N20,000 kowannensu

Gwamnan Kano ya ba marasa lafiya kyautar N20,000 kowannensu

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya gwangwaje marasa lafiya da kyautar Naira 20,000 kowannensu a babban asibitin Sunusi da ke garin Kano. ...

NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Batun Satar Mazakuta

NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Batun Satar Mazakuta

Tattaunawa da wanda ke zargin an sace masa mazakuta da kuma likitoci ...

ICRC ta tallafa wa mutum 10,000 kan lafiyar Ƙwaƙwalwa a Borno

ICRC ta tallafa wa mutum 10,000 kan lafiyar Ƙwaƙwalwa a Borno

A halin yanzu muna aiki a yankuna uku a birnin Maiduguri. ...