Headlines

NAJERIYA A YAU: Shin Ƙarin Kuɗin Ruwa Zai Farfaɗo Da Tattalin Arzikin Najeriya?

NAJERIYA A YAU: Shin Ƙarin Kuɗin Ruwa Zai Farfaɗo Da Tattalin Arzikin Najeriya?

Shin wane irin tasiri wannan mataki yakan yi a kan tattalin arziƙin da ma rayuwar ’yan ƙasar? ...

Ana fama da ƙarancin jami’ai a hukumomin tsaron Nijeriya — Lagbaja

Ana fama da ƙarancin jami’ai a hukumomin tsaron Nijeriya — Lagbaja

Jami’an tsaro miliyan 2 ba za su iya tsare al’ummar Nijeriya fiye da mutum miliyan 200 ba. ...

Kotu ta dakatar da KANSIEC daga gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin Kano

Kotu ta dakatar da KANSIEC daga gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin Kano

APC ce ta shigar da ƙara a gaban kotun kan zargin KANSIEC da saɓa wa ka’idodin shirya zaɓen ...

Tinubu zai sallami wasu ministocinsa

Tinubu zai sallami wasu ministocinsa

Tinubu ya umarci ministocin da su daina jin kunyar yin magana da kafofin yaɗa labarai. ...

Muna so a yafe wa Nijeriya basussuka —Kashim Shettima

Muna so a yafe wa Nijeriya basussuka —Kashim Shettima

Idan ƙasashe ba su tashi tsaye ba, babu ƙasar da ba za ta iya fuskantar illolin sauyin yanayi ba. ...