Headlines

Sojoji sun tarwatsa ’yan ta’adda, sun kama mutum 5 da makamai a Yobe

Sojoji sun tarwatsa ’yan ta’adda, sun kama mutum 5 da makamai a Yobe

Sojojin sun miƙa waɗanda ake zargin hannun hukumomin da suka dace domin ci gaba da bincike. ...

Girke-girken Azumi: Yadda ake yin Tsiren Dankali

Girke-girken Azumi: Yadda ake yin Tsiren Dankali

Za a iya amfani da girkin namu a matsayin abin buɗa-baki, da zarar an sha ruwa. ...

Gobara: An yi asarar kayan N800m a Kano — Hukuma

Gobara: An yi asarar kayan N800m a Kano — Hukuma

Hukumar ta ja hankalin jama’a kan muhimmancin bin matakan kariya domin kacewa aukuwar gobara a nan gaba. ...

Zargin Kutse: DSS za ta gurfanar da El-Rufai a kotu

Zargin Kutse: DSS za ta gurfanar da El-Rufai a kotu

Wannan na zuwa ne biyo bayan wata hira da El-Rufai ya yi a gidan talabijin na Arise. ...

Zaɓen Cike Gurbi: An taƙaita zirga-zirga a ƙananan hukumomi 2 a Kano

Zaɓen Cike Gurbi: An taƙaita zirga-zirga a ƙananan hukumomi 2 a Kano

Rundunar ta haramta zirga-zirgar ababen hawa a faɗin ƙananan hukumomin biyu. ...