Headlines

Yajin Aiki: ASUU ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin kwana 14

Yajin Aiki: ASUU ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin kwana 14

Ƙungiyar ta ce tana fatan gwamnati ta magance matsalolin da suke fuskanta. ...

TY Danjuma Ya Bayar da Tallafin N1bn Kan Ambaliyar Maiduguri

TY Danjuma Ya Bayar da Tallafin N1bn Kan Ambaliyar Maiduguri

Janar T Y Danjuma Janar Danjuma ya nuna damuwa kan halin da mutanen abin ya shafa suka shiga ...

Hezbollah ta kai hari hedikwatar leken asirin Isra’ila

Hezbollah ta kai hari hedikwatar leken asirin Isra’ila

Isra’ila ta yi ikirarin kakkabo makami mai linzami da aka harbo daga Lebanon ...

MDD ta gaza ɗaukar mataki kan yaƙin Gaza —Erdogan

MDD ta gaza ɗaukar mataki kan yaƙin Gaza —Erdogan

Erdogan ya zargi Isra’ila da mayar da yankin Falasɗinu a matsayin maƙabartar binne mata da ƙananan yara ...

Duk da man Dangote, wahalar fetur ta dawo a Abuja

Duk da man Dangote, wahalar fetur ta dawo a Abuja

Walahar man fetur ta dawo a Abuja duk da cewa manyan dullalansa sun fara sayen man Matatar Ɗangote, wanda ake sa ran zai magance matsalar. ...