Headlines

Ranar samun ’yancin kai: Gwamnatin Najeriya ta ayyana Litinin a matsayin hutu

Ranar samun ’yancin kai: Gwamnatin Najeriya ta ayyana Litinin a matsayin hutu

Ranar Lahadi mai zuwa ce dai Najeriya za ta cika shekara 63 da samun ’yancin kai ...

Zaben Kaduna: Kotu ta yi watsi da shaidun PDP

Zaben Kaduna: Kotu ta yi watsi da shaidun PDP

Kotu ta yi watsi da shaidu da kuma hujjojin da Gwamna Uba Sani da Jam’iyyar APC suka gabatar kan karar da PDP ta shigar na kalubalantar nasarar ...

An doke Inter Miami a wasan karshe na kofin US Open ba tare da Messi ba

An doke Inter Miami a wasan karshe na kofin US Open ba tare da Messi ba

Messi wanda Inter Miami ta sayo daga PSG cikin watan Yuli, zuwa yanzu ya zura kwallaye 11 a wasanni 12. ...

Hotuna: Yadda aka tsaurara tsaro a Kotun Zaben Gwamnan Kaduna

Hotuna: Yadda aka tsaurara tsaro a Kotun Zaben Gwamnan Kaduna

An tsaurara tsaro a Kaduna a yayin da kotu ke shirin yanke hukunci kan zaben gwamna jihar ...

Kotu ta fara karanta hukuncinta kan zaben Zaben Gwamnan Kaduna

Kotu ta fara karanta hukuncinta kan zaben Zaben Gwamnan Kaduna

An n kammala hada na’urorin da za a yi amfani da su a yayin zaman kotun ta Zoom ...