Headlines

Facebook, Instagram, da WhatsApp sun samu matsala — Meta

Facebook, Instagram, da WhatsApp sun samu matsala — Meta

Meta ya tabbatar da cewar yana aiki tuƙuru don gyara matsalar cikin ƙanƙanin lokaci. ...

Abba ya bai wa Hajiya Mariya Galadanchi tallafin N2m

Abba ya bai wa Hajiya Mariya Galadanchi tallafin N2m

Gwamnan ya ba ta tallafin ne domin kula da lafiyarta. ...

Mun mayar da yara miliyan 1.5 makaranta a Borno – Zulum

Mun mayar da yara miliyan 1.5 makaranta a Borno – Zulum

Gwamnan ya ce adadin yaran na wakiltar kashi 70 na yara miliyan 2.2 da aka gano ba sa zuwa makaranta a jihar. ...

Mutum 6 sun mutu a wani sabon hatsarin mota a Jigawa

Mutum 6 sun mutu a wani sabon hatsarin mota a Jigawa

Hatsarin ya faru ne da daren Talata, a kan titin Auyo-Adiyani da ke Ƙaramar Hukumar Guri. ...

Sojoji sun kama ƙasurguman ’yan bindiga 2, sun ƙwato alburusai a Filato

Sojoji sun kama ƙasurguman ’yan bindiga 2, sun ƙwato alburusai a Filato

Rundunar ta bayyana cewa samamen na cikin ƙoƙarin tabbatar da zaman lafiya a lokacin bukukuwan ƙarshen shekara. ...