Headlines

Za a rataye mutane 3 kan kisan kwamandan soji

Za a rataye mutane 3 kan kisan kwamandan soji

Kotu ta ƙara musu da ɗaurin shekaru 14 bayan samun su da laifin kisan Kanar Anthony Okeyin bayan sun yi masa fashi da makami a cikin barikin sojoji ...

DAGA LARABA: Dalilin Da ’Yan Najeriya Ke Buga-Buga Ko Da Suna Aikin Albashi?

DAGA LARABA: Dalilin Da ’Yan Najeriya Ke Buga-Buga Ko Da Suna Aikin Albashi?

Abubuwan da ke kawo hakan da kuma tasirinsa a kan rayuwar masu buga-bugar da ma al’umma ...

UNICEF ta tallafa wa Kano da kayan adana alluran rigakafi

UNICEF ta tallafa wa Kano da kayan adana alluran rigakafi

UNICEF ta ce ta bayar da tallafin ne domin samun damar adana alluran rigakafi a jihar. ...

Ambaliya: BUA ya bai wa Maiduguri tallafin biliyan 2

Ambaliya: BUA ya bai wa Maiduguri tallafin biliyan 2

Shugaban kamfanin na BUA ya kuma bayar da tallafin kayan abinci ga waɗanda ambaliyar ta shafa. ...

’Yan sanda 5 sun rasu a hatsarin mota a Kano

’Yan sanda 5 sun rasu a hatsarin mota a Kano

Jami’an na kan hanyarsu ta dawowa daga aikin zaɓen Jihar Edo da aka kammala. ...