Headlines

Tabbas ’yan Najeriya na cikin matsin rayuwa — Kalu

Tabbas ’yan Najeriya na cikin matsin rayuwa — Kalu

Sanatan ya ce akwai buƙatar shugaba Tinubu ya zauna da masu ba shi shawara domin ɗaukar matakan rage wahalhalu. ...

Ambaliya: Binani ta bai wa Maiduguri tallafin 50m

Ambaliya: Binani ta bai wa Maiduguri tallafin 50m

Sanata Binani ta yi addu’a da fatan Allah kada ya sake saukar da irin wannan Iftila’i. ...

An sallami sojar da ta zargi shugabanta da neman lalata da ita

An sallami sojar da ta zargi shugabanta da neman lalata da ita

Rundunar Sojin Ƙasan Najeriya ta sallami wata ƙurtu sojan da ta zargi wani babban soja da yunƙurin yin lalata da ita ...

CBN ya ƙara kason kuɗin ruwa zuwa 27.25 cikin 100

CBN ya ƙara kason kuɗin ruwa zuwa 27.25 cikin 100

A halin yanzu CBN ya ƙara yawan kuɗin ruwan da maki 50 zuwa 27.25 ...

Hatsarin kwalekwale ya ci rayuka 4 a Borno

Hatsarin kwalekwale ya ci rayuka 4 a Borno

Akalla mutane hudu sakamakon kifewar wani kwalekwale a Karamar Hukumar Dikwa da ke Jihar Borno ...