Headlines

Lokacin Soke Tallafin Mai A Najeriya Ya Yi —Dangote

Lokacin Soke Tallafin Mai A Najeriya Ya Yi —Dangote

Dangote ya ce tallafin man fetur na sa gwamnati “biyan kudaden da bai kamata ta biya ba.” ...

Gwamnatin sojin Burkina Faso ta ce ta sha daƙile yunƙurin hargitsa ƙasar

Gwamnatin sojin Burkina Faso ta ce ta sha daƙile yunƙurin hargitsa ƙasar

Ana zargin Laftanar Kanar Paul-Henri Sandaogo Damiba, wanda aka hambarar da gwamnatinsa a shekarar 2022 ya jagoranci ɓangaren soji na wannan mummmunan ...

Za a kai shugaban ’yan sanda kotu kan kudin otel N625m

Za a kai shugaban ’yan sanda kotu kan kudin otel N625m

Tawagar SWAT sun mamaye bababn otal din mai dakuna 50, inda suka mayar da shi sansaninsu ba tare da izini daga masu shi ba. ...

Yahaya Bello: Babu kuɗin da ya bace a asusun Kogi —Majalisa ga EFCC

Yahaya Bello: Babu kuɗin da ya bace a asusun Kogi —Majalisa ga EFCC

Majalisar Dokokin Jihar Kogi ta ƙaryata zargin wawushe kuɗi da EFCC ke wa tsohon Gwamna Yahaya Bello, inda ta ce babu kudin da ya bata daga asusun jih ...

Yara 2,300 da mata 145 ke mutuwa kullum a Najeriya —NPHCDA

Yara 2,300 da mata 145 ke mutuwa kullum a Najeriya —NPHCDA

Hukumar ta ce akasarin ƙananan yaran da matan sun mutuwa ne a yankin Arewacin Najeriya ...