Kotu ta kori bukatar INEC, NNPP da Abba na korar karar APC
Kotu za ta binciki wannan kara domin duba hujjojin kowa. ...
Kotu za ta binciki wannan kara domin duba hujjojin kowa. ...
Alkalan suna karanta hukuncin ne daga wani wuri, lauyoyin bangarorin da ke shari’ar kuma suna zaune a cikin kotun suna kallon su ta majigi ...
Jamia’n tsaro sun ce ba su san inda alkalan kotun suke ba, kuma da alama ba za su halarci zaman da kansu ba ...
Jami’an ’yan sanda sun hana wasu ’yan jarida shiga kotun da za ta yanke hukunci kan zaben Gwamnan Jihar Kano. ...
Luggerewo ya ce zai daukaka kara bayan kotun ta ba da umarnin sake zabe a cikin kwana 30. ...