Headlines

’Yan bindiga sun kashe limami a masallaci a Abuja

’Yan bindiga sun kashe limami a masallaci a Abuja

’Yan bindiga sun harbe wani limami har lahira a masallaci sannan suka yi awon gaba da mutum ɗaya a birnin Abuja. ...

NAJERIYA A YAU: Haƙiƙanin Dalilan Nasarar APC A Zaben Gwamnan Edo

NAJERIYA A YAU: Haƙiƙanin Dalilan Nasarar APC A Zaben Gwamnan Edo

Binciken ƙwaƙwaf a kan iƙirarin shugabannin APC cewa amincewa da salon mulkin jam’iyyar ne ya za mutanen Jihar Edo suka zaɓe ta ...

Sojoji Sun Kashe ’Yan Boko Haram 23 A Borno

Sojoji Sun Kashe ’Yan Boko Haram 23 A Borno

Sojojin sun ragargaji mayaƙan ƙungiyar a yankin Malam Fatori ...

Fasinjoji sun jikkata yayin da tankar mai ta yi bindiga a Abuja

Fasinjoji sun jikkata yayin da tankar mai ta yi bindiga a Abuja

An garzaya da waɗanda suka jikkata zuwa asibitin Maitama don ba su kulawa. ...

PDP ta yi watsi da sakamakon zaɓen Edo, za ta garzaya kotu

PDP ta yi watsi da sakamakon zaɓen Edo, za ta garzaya kotu

PDP ta ce jami’yyar APC na shirin jega dimokuraɗiyyar Najeriya cikin hatsari. ...