Headlines

Faransa ta roki Morocco kan ta karbi tallafin da ta ke so ta ba ta

Faransa ta roki Morocco kan ta karbi tallafin da ta ke so ta ba ta

Gwamnatin Faransa ta roki kasar Morocco kan ta daure ta karbi tallafin da take yunkurin bata, a dai-dai lokacin da adadin mamata sakamakon girgizar ka ...

’Yan Najeriya 936 sun rasu a hatsarin kwalekwale a shekara 3

’Yan Najeriya 936 sun rasu a hatsarin kwalekwale a shekara 3

A cikin kasa a mako biyu an samu hatsarin kwalekwale uku; samana sun bayyana dalilai da kuma mafita ga wannan matsalar ...

Majalisar Kano ta dakatar da Shugaban Hukumar Gwale kan sayar da filaye

Majalisar Kano ta dakatar da Shugaban Hukumar Gwale kan sayar da filaye

Majalisar Kano ta dakatar da Khalid Ishaq Diso kan zargin sayar da filayen karamar hukumar da kuma watsi da kansiloli ...

Yaron mota ya fado daga saman tirela tana cikin gudu a Legas

Yaron mota ya fado daga saman tirela tana cikin gudu a Legas

Wani yaron mota da ba gano ko wane ne ba ya rasu bayan da ya fado daga saman babbar motar uban gidansa a yayin da take cikin tafiya a Legas. ...

Amfani da man girki mara inganci na kawo ciwon zuciya —Masani

Amfani da man girki mara inganci na kawo ciwon zuciya —Masani

Masani ya bayyana cewa amfani da man girkin da ba a tantance ingancinsa ba na iya haddasa ciwon zuciya da sauran barazana ga lafiyar dan Adam ...