Headlines

1.5bn kaɗai aka sanya a asusunmu — Tsohon Kwamishinan Sakkwato

1.5bn kaɗai aka sanya a asusunmu — Tsohon Kwamishinan Sakkwato

Tsohon Kwamishinan ya musanta masaniya kan sayar da hannayen jari da gwamnatin jihar ta yi. ...

An kashe jagoran ’yan bindigar Kaduna a rikicin ’yan fashin daji

An kashe jagoran ’yan bindigar Kaduna a rikicin ’yan fashin daji

An kashe Kachalla Tukur Sharme tare da yaransa a wani ƙazamin fada tsakaninsu da abokan gabansu ’yan bindiga a Dajin Rijana. ...

Ambaliya: WHO ta tallafa wa Borno da kayan rigakafin cututtuka 

Ambaliya: WHO ta tallafa wa Borno da kayan rigakafin cututtuka 

Hukumar ta ce kayayyakin za su taimaka wajen daƙile cutar Kwalara da ke barazana ga waɗanda ambaliyar ta shafa. ...

Isra’ila ta kashe sama da mutane 270 a Lebanon

Isra’ila ta kashe sama da mutane 270 a Lebanon

Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana harin na Isra’ila a matsayin ‘rashin hankali’. ...

Ya Kamata A Hanzarta Aikin Hako Man Kolmani —Mai Shari’a Pindiga

Ya Kamata A Hanzarta Aikin Hako Man Kolmani —Mai Shari’a Pindiga

Mai Shari’a Pindiga ya nuna damuwa bisa jinkirin aikin hako man Kolmani, da cewa kammala aikin zai zama babbar dama ga tattalin arzikin ƙasa ...