Headlines

An daka wawa kan motoci 3 dauke da shinkafar da za a raba tallafi a Kwara

An daka wawa kan motoci 3 dauke da shinkafar da za a raba tallafi a Kwara

Bata-garin sun rika jejjefa wa jama’a shinkafar har sai da motocin suka kare ...

Sojojin Sudan sun kashe mutum 40 suna tsaka da cin kasuwa a Khartoum

Sojojin Sudan sun kashe mutum 40 suna tsaka da cin kasuwa a Khartoum

An kuma jikkata akalla mutum 70 yayin harin ...

’Yan bindiga sun saki Sakataren Tsare-tsaren APC da suka sace a Kaduna

’Yan bindiga sun saki Sakataren Tsare-tsaren APC da suka sace a Kaduna

A ranar Juma’ar da ta gabata ne suka sace shi a gidansa da daddare ...

NAJERIYA A YAU: “Hanyoyi 5 Da Sarakunan Gargajiya Za Su Kawo Karshen Ta’adanci”

NAJERIYA A YAU: “Hanyoyi 5 Da Sarakunan Gargajiya Za Su Kawo Karshen Ta’adanci”

Kungiyar gwamnonin Arewa Maso Gabashin Najeriya ta bayyana cewa akwai sarakunan gargajiya da ke sauke baki ba tare da bincike ba, wadanda wasu kan rik ...

Najeriya ta yi wa Sao Tome dukan raba ni da yaro

Najeriya ta yi wa Sao Tome dukan raba ni da yaro

A wasan farko da Najeriya ta je gidan Sao Tome a karawar rukunin farko, ta yi nasarar cin 10 – 0 ne. ...