Headlines

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 8, sun ceto mutum 16

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 8, sun ceto mutum 16

Dakarun sun jaddada aniyarsu na ci gaba da yaƙi da ‘yan ta’adda a faɗin Najeriya. ...

APC ta lashe duk kujerun kananan hukumomi a zaben Sakkwato

APC ta lashe duk kujerun kananan hukumomi a zaben Sakkwato

APC ta lashe duk kujerun ciyamoni da kansiloli a zaben kananan hukumomin Jihar Sakkwato. ...

Sojoji sun kama ’Yan Yahoo 150 a kusa da bariki a Delta

Sojoji sun kama ’Yan Yahoo 150 a kusa da bariki a Delta

A kusa da barikin sojoji aka bude makarantar koyon damfara ta intanet, inda sojoji suka kama matasa 150 a rana guda. ...

Tinubu ya fara shirin sauke wasu ministocinsa

Tinubu ya fara shirin sauke wasu ministocinsa

Yanzu kallo ya koma kan Tinubu na ganin ministocin da zai sauke daga muƙamansu. ...

Kotu ta kori buƙatar tsige Ganduje daga shugabancin APC

Kotu ta kori buƙatar tsige Ganduje daga shugabancin APC

Mai Shari’a Inyang Ekwo ya kori ƙarar da Ƙungiyar ’Yan APC na Yankin Arewa ta Tsakiya ta shigar ne bisa dalilai da dama ...