Nasarar Tinubu a kotu ta tabbatar da zabin ’yan Najeriya —Sanata Barau
Sanata Barau ya ce ’yan majalisa za su yi dokokin da za su taimaka wajen ganin Shugaba Tinubu ya cika alkawuransa na ciyar da Najeriya gaba ...
Sanata Barau ya ce ’yan majalisa za su yi dokokin da za su taimaka wajen ganin Shugaba Tinubu ya cika alkawuransa na ciyar da Najeriya gaba ...
Wasu hare-hare da aka kai wa wani sansanin soji da kuma wani jirgin ruwan fasinjoji sun hallaka sojoji da fararen hula 64 a Mali. ...
Sojoji sun kwato makamai 3,269, bayan sun cafke mutum 1,326 ...
Mutum 30 sun mutu a sakamakon ruftawar kasa a wurin hakar ma’adinai, wasu mutum 19 kuma an yi garkuwa da su a Babban Birnin Tarayya Abuja ...
Dokar gwamnatin Faransa ta haramta wa mata Musulmi sanya hijabi ko abaya a manyan makarantu ...