Albashin N70,000: Ma’aikata da gwamnati sun sa hannu kan yarjejeyar karin albashi
Za a mika kwafin yarjejeniyar ga gwamnati domin daukar mataki na gaba ...
Za a mika kwafin yarjejeniyar ga gwamnati domin daukar mataki na gaba ...
Jiragen yakin Isra’ilar sun yi luguden wuta mafi muni tun da ƙasar da kungiyar Hezbollar ta Lebanon suka fara gwabzawa ...
Wasu majiyoyi a Hukumar Hisbah ta Jihar Kano sun tabbatar wa Aminiya cewa Hafsan Baby tana tsare a hannun hukumar. ...
Najeriya ce ƙasa mafi arzikin mai a Afirka, amma tsadar fetur a ƙasar ya ninka na Libya sau aƙalla 16 ...
Matashin ya yi iƙirarin kashe maigidansa ne don kauce wa biyan sa bashin N500,000 da ya ba shi ...