Headlines

’Yan ƙungiyar asiri sun fille kan matashi a Bayelsa

’Yan ƙungiyar asiri sun fille kan matashi a Bayelsa

Majiyoyin tsaro sun tabbatar da cewa an gano gawar matashin a tsirara, hannuwansa a ɗaure, amma ba tare da kansa ba.   ...

El-Rufai: EFCC ta tsare shi, ICPC da DSS na jiran sa

El-Rufai: EFCC ta tsare shi, ICPC da DSS na jiran sa

A yayin da EFCC ke ci gaba da tsare shi Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) da kuma DSS da kotu suna jiran fitowarsa domin amsa wasu tambayoyi ...

Yau za a fara duban watan azumin Ramadan

Yau za a fara duban watan azumin Ramadan

Idan an gani kuma hukumomin da suka dace suka tabbatar, Sarkin Musulmi zai sanar kuma gobe Talata a tashi da azumi a matsayin ranar 1 ga watan Ramadan ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Masu Larurar Ulcer Za Su Gudanar Da Azumin Ramadan Ba Tare Da Matsala Ba

NAJERIYA A YAU: Yadda Masu Larurar Ulcer Za Su Gudanar Da Azumin Ramadan Ba Tare Da Matsala Ba

Yadda masu larurar gyambon ciki ulcer zasu gudanar da azumin ramadan ba tare da sun shiga wani hali ba. ...

An ƙona masallaci kan rikicin ƙabilanci a Fatakwal

An ƙona masallaci kan rikicin ƙabilanci a Fatakwal

Sarkin Hausawa ya ce rikicin ya samo asali ne daga saɓani tsakanin ɗan kabilar Tibi da Jukun kan wurin sayar da kaya a kasuwa. ...