Headlines

HOTUNA: Yadda aka yi bikin karɓar Gwamnan Kano zuwa APC

HOTUNA: Yadda aka yi bikin karɓar Gwamnan Kano zuwa APC

A watan Janairun da ya gabata ne Abba Kabir Yusuf ya koma jam’iyyar APC bayan ficewa daga NNPP. ...

Sojojin Amurka 100 sun sauka a Bauchi

Sojojin Amurka 100 sun sauka a Bauchi

DHQ ta jaddada cewa sojojin Amurkan masu ba da shawara da horo ne kawai, ba dakarun yaƙi ba ne. ...

Gwamnatin Tarayya ta bai wa ’yan Kasuwar Singa tallafin Naira biliyan biyar

Gwamnatin Tarayya ta bai wa ’yan Kasuwar Singa tallafin Naira biliyan biyar

Kashim Shettima ya kuma garzaya filin wasa na Sani Abacha domin halartar taron karɓar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, zuwa jam’iyyar APC. ...

Injinan niƙa na gida na kawo ciwon zuciya —FIIRO

Injinan niƙa na gida na kawo ciwon zuciya —FIIRO

An bayyana sunadarin cadmium a matsayin babbar matsala ta muhalli saboda yawan amfani da shi a masana’antu. ...

A soma duba watan Ramadan daga ranar Talata — Sarkin Musulmi

A soma duba watan Ramadan daga ranar Talata — Sarkin Musulmi

Ramadan shi ne na tara a tsarin ƙirga na watannin Musulunci, yana da alfarma da tarin rahama da Allah Yake saukarwa kan bayinSa. ...