Gwamnati ta maka El-Rufai a Kotu
Gwamnatin Tarayya ta maka Nasir El-Rufai a kotu, bisa zargin kutse a layin sadarwar Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro, Nuhu Ribadu. ...
Gwamnatin Tarayya ta maka Nasir El-Rufai a kotu, bisa zargin kutse a layin sadarwar Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro, Nuhu Ribadu. ...
A yayin da wasu daga cikin masu zanga-zangar ke nuna goyon baya ga tsohon gwamnan, wasu kuma sun bukaci hukumar ta bincike shi sosai. ...
DSS ta kaddamar da bincike kan sace Abubakar Dadiyata a zamanin mulkin El-Rufai a Kaduna ...
ONSA ya bayyana cewa Hukumar Tsaro ta DSS za ta gudanar da bincike kan zargin shigo da gubar Thallium Sulphat tare da gayyatar El-Rufai da duk masu ba ...
’Yan kasuwa suna amfani da gidajen zama a matsayin dakunan ajiyar kayan da ke hadarin tayar da wuta a a Kasuwar Singa ...