Headlines

Nijar ta ba sojojin Mali da Burkina Faso izinin kawo mata dauki

Nijar ta ba sojojin Mali da Burkina Faso izinin kawo mata dauki

Mali da Burkina Faso sun yaba da damar da Janar Tchiani ya ba sojojinsu na kawo wa Nijar daukin gaggawa ...

Yau za a fara Gasar Al-Kur’ani ta Duniya a Saudiyya

Yau za a fara Gasar Al-Kur’ani ta Duniya a Saudiyya

Mahaddata 166 daga kasashen 117 za su shafe kwana 11 suna fafatawa a Masallacin Harami da ke birnin Makkah ...

ISWAP da Boko Haram sun kashe wa juna mayaka 41

ISWAP da Boko Haram sun kashe wa juna mayaka 41

Bangarorin biyu sun yi wa juna mummunar barna, inda mayakan da kwamnadojinsu suka sheka lahira a musayar wutar. ...

NAJERIYA A YAU: Shin Tinubu Zai Naɗa Ɗansa Ministan Matasa?

NAJERIYA A YAU: Shin Tinubu Zai Naɗa Ɗansa Ministan Matasa?

Matasan APC sun ce ya kamata Tinubu ya naɗa ɗansa Sheyi muƙamin ...

Najeriya ce kasa ta 11 a yawan masu amfani da intanet a duniya

Najeriya ce kasa ta 11 a yawan masu amfani da intanet a duniya

Sai dai NCC ta ce duk da haka akwai tarin kalubale ...