Headlines

Sunayen unguwannin da Wike zai yi rusau a Abuja

Sunayen unguwannin da Wike zai yi rusau a Abuja

Hukumar Birnin Tarayya ta fitar da sunayen unguwanni da gine-gine 6,000 da Minista Wike zai yi rusau ...

Kudaden da ministocin Tinubu za su lakume

Kudaden da ministocin Tinubu za su lakume

Ana ba wa minista miliyan N16.20 na gida; kudin mota N8m, kudin kayan daki miliyan 6, da kudin sallama N6m ...

Hukumar Tace Finafinai ta rufe sutudiyon mawaki Ɗanzaki

Hukumar Tace Finafinai ta rufe sutudiyon mawaki Ɗanzaki

Hukumar ta garƙame sutudiyon mawakin siyasar tare da yin awon gaba da kayan aikinsa. ...

Yadda aka yi jana’izar sojojin Nijar da ’yan ta’adda suka kashe

Yadda aka yi jana’izar sojojin Nijar da ’yan ta’adda suka kashe

’Yan ta’adda sun kashe karin sojojin Jamhuriyar Nijar 12 wata musayar wuta a Jihar Tillaberi da ke Yammacin ƙasar. ...

Na miƙa wa Tinubu saƙon sojojin Nijar —Abdulsalami

Na miƙa wa Tinubu saƙon sojojin Nijar —Abdulsalami

Janar Abdulsalami ya ce ya miƙa wa Tinubu buƙatun sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar ...