Headlines

’Yan sanda sun kama mai yi wa ’yan bindiga safarar makamai a Kaduna

’Yan sanda sun kama mai yi wa ’yan bindiga safarar makamai a Kaduna

An samu mutumin da bindigogin AK-47 ƙirar gida guda 20 da harsasai. ...

Gwamnan Kano ya raba wa makarantu kujeru da tebura 73,000

Gwamnan Kano ya raba wa makarantu kujeru da tebura 73,000

Gwamnan ya jadadda aniyarsa na ganin ilimi ya inganta a jihar. ...

Zaɓen Edo: Duk wanda ya kaɗa ƙuri’a ya koma gida ya zauna — ’Yan sanda

Zaɓen Edo: Duk wanda ya kaɗa ƙuri’a ya koma gida ya zauna — ’Yan sanda

Waɗanda aka sahalewa ne kaɗai ne ke damar zirga-zirga a ranar zaɓe. ...

Hotunan yadda Zaɓen Gwamnan Edo ke gudana

Hotunan yadda Zaɓen Gwamnan Edo ke gudana

’Yan takara 17 ne suke fafatawa domin samar da magajin Godwin Obaseki. ...

An buƙaci mazauna Benuwe su yi ƙaura saboda fargabar ambaliyar ruwa

An buƙaci mazauna Benuwe su yi ƙaura saboda fargabar ambaliyar ruwa

Akwai sansanonin gudun hijira da ke cikin yankunan masu haɗari kuma aka buƙaci su iya ƙaura nan take. ...