Headlines

Trump zai iya fuskantar hukuncin daurin shekara 700 a gidan yari

Trump zai iya fuskantar hukuncin daurin shekara 700 a gidan yari

Ya zuwa yanzu dai kotunan sun same shi da laifuka 91 ...

Nijar: Za mu dawo da Bazoum ta ko halin-ƙaƙa —Sojojin ECOWAS

Nijar: Za mu dawo da Bazoum ta ko halin-ƙaƙa —Sojojin ECOWAS

Kungiyar AU ta samu rabuwar kai kan matakin da za ta dauka kan masu juyin mulkin Nijar ...

Soja 25 ’yan ta’adda suka kashe a Neja —Hedikwatar Tsaro

Soja 25 ’yan ta’adda suka kashe a Neja —Hedikwatar Tsaro

Jirgin yaƙin da ya faɗo a Jihar Neja ya yi hatsari ne a yayin da yake ɗauke da gawarwakin wasu sojojin da aka kashe ...

Kotu ta kori karar Emefiele da DSS ta shigar

Kotu ta kori karar Emefiele da DSS ta shigar

Hukumar DSS za ta sake gurfanar da Godwin Emefiele a ranar 23 ga watan Agustan da muke ciki ...

’Yan Boko Haram 82 sun kashe juna a rikicin ƙabilanci

’Yan Boko Haram 82 sun kashe juna a rikicin ƙabilanci

Mayakan Boko Haram 82 sun mutu a wani rikicin ƙabilanci da ya ɓarke a tsakaninsu a yankin Kulawa da ke Jihar Borno. ...