DSS ta gurfanar da Emefiele kan sabbin laifuka 20
Hukumar ta janye zargin mallakar haramtattun makamai, ta gabatar da sabbin tuhume-tuhume guda 20 ...
Hukumar ta janye zargin mallakar haramtattun makamai, ta gabatar da sabbin tuhume-tuhume guda 20 ...
Gwamnatin Taliban na bikin cika shekara biyu da sake karbe iko a kasar Afghanista. ...
Sojojin Najeriya kimanin 20 ne ’yan bindiga suka kashe a wani harin kwanton bauna a kan hanyar Zungeru zuwa Tegina da ke Jihar Neja. ...
Amurka ta ce shirin sojojin na gurfanar da Bazoum zai rura wutar fargabar da ake ciki ...
Sabon golan Manchester United, Andre Onana ya fidda ita kunya. ...