Headlines

Ruwan sama ya karya gadar da ta hada Bauchi da Gombe

Ruwan sama ya karya gadar da ta hada Bauchi da Gombe

Gwamnan Bauchi ya ce za a gyara ta a cikin mako guda ...

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ke Hana Matasan Najeriya Cigaba

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ke Hana Matasan Najeriya Cigaba

Abin da ke sa matasan Najeriya yin abin yabo a ƙasashen waje, amma suke abin kunya a cikin ƙasarsu ...

Abba Gida-Gida ya sake bude Asibitin Hasiya Bayero

Abba Gida-Gida ya sake bude Asibitin Hasiya Bayero

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya sake bude asibitin kula da kananan yara mafi tsufa a jihar, wanda gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta rufe. Bude Asi ...

Mancini ya ajiye aikin horas da tawagar Italiya

Mancini ya ajiye aikin horas da tawagar Italiya

A karkashin jagorancinsa Italiya ta kare a mataki na uku a Nations League a watan Yuni. ...

Ba don mu ba bala’in da ya tunkaro har Najeriya sai ya shafa — Sojin Nijar

Ba don mu ba bala’in da ya tunkaro har Najeriya sai ya shafa — Sojin Nijar

Mun yi gaggawar karbe mulkin Nijar domin dakile mummunar barazanar da hatta Najeriya sai ta shafa. ...