Emefiele ya nemi kotu ta hana DSS bincikar sa
Emefiele ya nemi kotu ta yi watsi da zargin mallakar haramtattun makamai da DSS ke masa, hukumar kuma na adawa da belinsa da kotu ta bayar ...
Emefiele ya nemi kotu ta yi watsi da zargin mallakar haramtattun makamai da DSS ke masa, hukumar kuma na adawa da belinsa da kotu ta bayar ...
Tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma ya koma gidan yari a wani sabon juyi a hukuncin da aka yanke masa kan raina kotu. ...
Sojojin Nijar sun yi barazanar hallaka Bazoum bayan ECOWAS ta umarci dakarunta su yi shirin auka musu da yaƙi ...
Tsadar kayan masarufi ta jefa al’umma cikin damuwa, harkokin yau da kullum sun tsaya cik a iyakokin Najeriya da Nijar ...
Ya yi kira da a gaggauta sakin Bazouma ba tare da bata lokaci ba ...