Headlines

Nasarawa: Fastocin ’yan takarar Gwamna aƙalla 35 sun mamaye gari

Nasarawa: Fastocin ’yan takarar Gwamna aƙalla 35 sun mamaye gari

Domin ’yan siyasa aƙalla 35 ne suka fito fili suka nuna sha’awarsu ta hanyar liƙa fastocin a allunan da suka mamaye garin Lafia babban birnin jihar. ...

Ana fargabar ɓullar zazzaɓin Lassa a Gombe

Ana fargabar ɓullar zazzaɓin Lassa a Gombe

Majiyoyi daga Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Gombe sun bayyana cewa, daga cikin mutanen huɗun da ake zargin har da matar wani tsohon Kwamishina da kuma wa ...

INEC ta sanar da ranar zaɓen 2027

INEC ta sanar da ranar zaɓen 2027

INEC ta bayyana muhimman ranakun zaɓe da na zaɓen fidda gwani na jam’iyyun siyasa da yakin neman zaɓe, da rajistar masu zaɓe. ...

HOTUNA: Yadda aka karrama Janar Murtala Muhammed a Abuja

HOTUNA: Yadda aka karrama Janar Murtala Muhammed a Abuja

An kashe marigayi Janar ne tare da wasu muƙarrabansa, a wani yunƙurin juyin mulki da bai yi nasara ba a Legas, ranar 13 ga Fabrairu, 1976. ...

Ranar Litinin Tinubu zai karɓi Gwamnan Kano zuwa APC

Ranar Litinin Tinubu zai karɓi Gwamnan Kano zuwa APC

Ana sa ran Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai ziyarci Kano a ranar Litinin domim karɓar Gwamna Abba Kabir Yusuf cikin jam’iyyar APC a wani babban tar ...