Headlines

Ranar Litinin Tinubu zai karɓi Gwamnan Kano zuwa APC

Ranar Litinin Tinubu zai karɓi Gwamnan Kano zuwa APC

Ana sa ran Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai ziyarci Kano a ranar Litinin domim karɓar Gwamna Abba Kabir Yusuf cikin jam’iyyar APC a wani babban tar ...

Asalin duk mahaifan Janar Murtala ’yan Kano ne, babu ɗan Edo a ciki – Ƙanwarsa

Asalin duk mahaifan Janar Murtala ’yan Kano ne, babu ɗan Edo a ciki – Ƙanwarsa

A yayin da tsohon Shugaban mulkin soja na Najeriya, Janar Murtala Muhammad ke cika shekara 50 da kashe shi, ƙanwar shi, Hajiya Balaraba Ramat Yakubu, ...

Tinubu zai yanke shawara kan tura sakamakon zaɓe ta intanet – Hadiminsa

Tinubu zai yanke shawara kan tura sakamakon zaɓe ta intanet – Hadiminsa

Mai bai Shugaban Ƙasa shawara kan yaɗa labarai da sadarwa, Sunday Dare, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai yanke hukunci kan batun tura sakamakon zaɓ ...

Yadda Janar Murtala ya sauya Najeriya cikin kwanaki 200

Yadda Janar Murtala ya sauya Najeriya cikin kwanaki 200

Da safiyar Juma’a, 13 ga watan Fabrairun 1976, ƙarar harbe-harbe suka karaɗe babban birnin Najeriya na wancan lokacin wato Legas. ...

NAJERIYA A YAU: Ya Kamata Najeriya Ta Samar da Dokoki Kan Amfani da AI?

NAJERIYA A YAU: Ya Kamata Najeriya Ta Samar da Dokoki Kan Amfani da AI?

Amfani da kirkirarriyar basira ta AI yadda bai kamata ba yasa wasu ke ganin ya kamata Najeriya ta samar da dokokin da zasu ringa saka ido kan yadda ak ...